Albishirin ku Al’ummar Jihar Katsina muna farin cikin sanar da ku cewa Asibitin Sultan Smile Dental Ta Rage Kaso 15% Na Kudin Aiki Da Duba Masu Lalurar Hakori A Katsina
Ku hanzarta domin samun garabasar sabis din mu kamar; Teeth Whitening, Tooth Filing and Repair, Endodontics (Root Canal Treatment), Scaling & Polishing (S&P),Dental X-ray.
Sauran sun hada da Simple Painless Tooth Extraction, Management of tooth loss, Dentures, Crowns & Bridges, da Professional Guide da sauran su.
Me kuke jira? Ku hanzarta kafin garabasar ta ƙare tsawon sati 6 har bayan babbar Sallah.
Sultan Smile Dental na nan a kan hanyar ka ta zuwa shelkwatar yan sanda, daura da gidan malam ƙalu
Ko kuma a tuntuɓi Lambobin waya kamar haka: ko kuma
Lafiyar ku jarin ku
Sultan
SMILES DENTAL
CARE
DAURA ROAD, NEAR AYIS SUPER MARKET
GRA, KATSINA
Email: sultaaan001@gmail.com