What
image
  • imageAgriculture
  • imageAir Travel & Tourism
  • imageArtisans & Technicians
  • imageBanking & Finance
  • imageBeauty & Fashion
  • imageCars, Tricycles & Bikes
  • imageComputers & Internet
  • imageConstruction
  • imageEducation
  • imageEnergy & Industries
  • imageEntertainment
  • imageFamily
  • imageFood & Drinks
  • imageGeneral Business Services
  • imageGovernment Establishments
  • imageHotels
  • imageHousehold Section
  • imageMass Media
  • imageMedicine & Health
  • imageNGOs
  • imageOil & Gas
  • imageReligion
  • imageShipping & Logistics
  • imageShopping & Markets
  • imageTelecoms
  • imageTransport
Where
image
image
           

⚡ MALIKUSSAIFI SOLAR $ ELECTRICAL ACCESSORIES ⚡
‎Duk wanda yake buƙatar:
‎✅ Siyan kayan Solar
‎✅ Aikin Solar Installation
‎✅ Gyaran Solar System
‎👉 Zai iya tuntuɓar mu kai tsaye ba tare da wata matsala ba.
‎🛒 Muna siyar da:
‎Solar
SOLAR INVERTER REPAIR, PANEL, ENERGY, NIGERIA, TECHNICIAN, SOLUTIONS
Idan kana neman mafita ta wutar lantarki mai ƙarfi da ɗorewa, to ka zo daidai. A nan muna samar da kayan solar masu inganci tare da farashi mai sauƙi domin gida, ofis, da kasuwanci.
‎Kayan da muke sayarwa sun haɗa da:
‎Solar Panels
‎Inverter
‎Battery
‎Charge Controller
‎Penels
‎Wayoyin Solar
‎Da sauran kayan haɗin wutar lantarki na zamani
‎Aikinmu shi ne samar maka da ingantacciyar wuta mai ɗorewa, rage yawan kashe kuɗin fetur da wahalar rashin wuta, tare da taimaka maka ka samu walwala a gida ko ci gaban kasuwancinka.
‎A Malikussaifi Solar $ Electric Accessories, za ka samu:
‎✅ Ingantattun kaya
‎✅ Farashi mai sauƙi
‎✅ Sahihin aiki
‎✅ Kulawa mai kyau ga kwastomomi
‎
‎*Ali marami Junction*
‎Damaturu Yobe State
‎
‎*Tuntube mu yanzu domin karin bayani *
‎
‎Wannan shine Whatsapp group namu zaka samu duk kalar kayan solar harda Dana wutar lantarki agunmu

Rate us and Write a Review

Service

Professionalism

Promptness

Pricing

Browse

Your review is recommended to be at least 140 characters long

image

Show all timings
  • Monday09:00 AM - 05:00 PM
  • Tuesday09:00 AM - 05:00 PM
  • Wednesday09:00 AM - 05:00 PM
  • Thursday09:00 AM - 05:00 PM
  • Friday09:00 AM - 05:00 PM
image